HAUSAR YARAN MOTA: NAZARIN MA’ANA DA GININ JUMLA

  • : Ms Word, Ms Word Format
  • : 78 Pages
  • : ₦3,000 | $25 | ₵60 | Ksh 2720
  • : 1-5 Chapters
  •  
  • Click to DOWNLOAD Materials

HAUSAR YARAN MOTA: NAZARIN MA’ANA DA GININ JUMLA

Abstract:

The use of common language by a specific group of people for a specific purpose is an important aspect in sociolinguistics. The ‘conductors‟ are group of people who share specific language among themselves or with their drivers, sometimes with the commuters. The research entitled “Semantic and Syntactic Study of The Language of Bus conductors” ( Hausar Yaran Mota: Nazarin Ma’ana da Ginin Jumla) is a grammatical description of „register‟ among conductors in Zariya metropolis. In order to achieve this, the diction, phrases and sentences created by the conductors were identified and gathered through primary and secondry sources of data collection. The conceptual framework adopted was Lehrer (1969) Field theory. Thus, for this purpose, the Galadanci (1976) descriptive framework was adopted. The analysis is however descriptive. The study observed that new vocabulary, phrases and sentences were formed by the conductors by way of several linguistic devices such as coinage, extensions of meaning, loan shifts, and borrowing from other languages. It was also observed that they attach new meaning to the vocabulary and sentences for particular purposes such as declaration, poking, aggressiveness and praise epithet. Finally, the type of sentences analysed were; simple declarative sentence, compound sentence, subjunctive/ imperative mood and question. The overall implication of the research is that „register‟ provides vocabulary which enriches the Hausa language, and also provides sentences which are analyzable by phrase structure grammar. TSAKURE Amfani da nau‟in harshe ga wani rukunin mutane saboda wani dalili na musamman abu ne mai muhimmanci a fagen ilimin walwalar harshe. Yaran mota rukuni ne na mutane da suke amfani da wani nau‟in harshen na musamman a tsakaninsu, ko da Direbobinsu, ko da Fasinjojin da suke mu‟amala da su. Wanannan nazarin mai taken “ Hausar Yaran Mota: Nazarin Ma‟ana da Ginin Jumla” an siffanta nahawun da yaran mota ke amfani da shi a garin Zariya da kewaye, ta hanyar amfani da manya da ƙananan hanyoyin gudanar da bincike domin a gano kalmimi, da yankin jumloli, da nau‟ukan jumlilin da yaran mota ke amfani da su. An yi amfani da ra‟in binciken fage na Lehrer (1969). Haka kuma anyi amfani da salon siffantawa na Galadanci (1976) a wurin fiɗar jumloli. Haka kuma wannan nazarin ya gano rumbun kalmomin da yaran mota suka samar, da yankin jumloli, da nau‟ukan jumloli ta hanyar ƙirƙira, da faɗaɗa ma‟ana, da gusawar ma‟ana, da aro daga baƙin harsuna. Haka kuma wannan nazarin ya gano cewa jumlolin da yaran mota ke amfani da su na ƙunshe da manufofi da dama waɗanda suka haɗa da bayyana halin da suka tsinci kansu a ciki, da tsokana, da faɗa, da kirari. Haka zalika, nau‟ukan jumlolin da aka feɗe sun haɗa da sassauƙan jumla, da harɗaɗɗiyar jumla, da jumlar umurni, da kuma jumlar tambaya. Daga ƙarshe, wannan nazarin ya gano Hausar yaran mota ta taimaka wa rumbun kalmomin Hausa ta hanyar samar masu sababbin kalmomi da kuma jumlolin da za a iya feɗe su ta hanyar amfani da nahawun li‟irabi.

HAUSAR YARAN MOTA: NAZARIN MA’ANA DA GININ JUMLA

Sharing is caring!

Leave a Reply