• : Ms Word Format
  • : 70 Pages
  • : ₦3000
  • : 1-5 Chapters
  •  
  • Click to DOWNLOAD Materials

NAZARIN JIGOGIN WA KOKIN SOYAYYA NA SADISIDI SHARIFAI

{UNSHIYA

BABI NA [AYA

1.0       Gabatarwa

1.1       DalilinBincike

1.2       ManufarBincike

1.3       MatsalolinBincike

1.4       FarfajiyarBincike

1.5       HujjarCiGaba Da Bincike

1.6       HanyoyinGudanar Da Bincike

1.7       BitarAyyukan Da SukaGabata

1.8       Kammalawa

BABI NA BIYU: TA{AITACCEN TARIHIN SADI SIDI SHARIFAI

2.0       Gabatarwa

2.1       SalsalarMahaifansa

2.2       HaihuwarSadiSidiSharifai

2.3       Neman Iliminsa

2.4       FaraWa}arsa

2.5       ShigarsaHarkarFina-Finai

2.6       Nau’o’inWa}o}insa

2.7       Kammalawa

BABI NA UKU: MA’ANAR SOYAYYA

3.0       Gabatarwa

3.1       Ma’anarSoyayya

3.2       Nau’o’inSoyayya

3.3       JigoginSoyayya

3.3.1 Bege

3.3.2 AzabtuwaCikinBege

3.3.3 [imautaCikinBege

3.3.4 Yabo

3.3.5 Sifantawa

3.3.6    Kamantawa

3.3.7    {arinGishiri

3.3.8    Tayi

3.3.9    Sallami

3.3.10Kishi

3.3.11 NunaJarumtaka

3.3.12 Son MasoWani

3.4       MuhimmancinSoyayya

3.5       Kammalawa

BABI NA HU[U: JIGOGIN WA{O{IN SOYAYYA NA SADI SIDI SHARIFAI

4.0       Gabatarwa

4.1       Ma’anarJigo

4.2       Kashe-KashenJigo

4.2.1    JigonBege

4.2.2    JigonTayi Da Sallami

4.2.3    JigonKishi

4.2.4    Jigon Son MasoWani

4.3       {anananJigogi

4.3.1    Addu’a

4.3.2  Auren Dole

4.3.3  Aure

4.3.4  [imaucewa

4.3.5  Zautuwa

4.3.6  Yabo

4.3.7  Ibada

4.3.8  NunaKulawa

4.3.9  Camfi

4.3.10 Shawara

4.3.11 Kisan Kai

4.4       Kammalawa

BABI NA BIYAR: SALAILAN WA{O{IN SOYAYYA NA SADI SIDI SHARIFAI

5.0       Gabatarwa

5.1       Ma’anarSalo

5.2       Nau’o’inSalo

5.3       Dabarun Salon Sarrafawa

5.4       Amfani Da Harshe

5.5       Kammalawa

BABI NA SHIDA: NA[EWA

6.0       Na]ewa

6.1       Kammalawa

Manazarta

Rataye

Babi Na [aya

Shimfi]a

1.0.   Gabatarwa

A }alla akwai fannoni uku manya na nazari a harshen Hausa. Fannonin su ne abin da ya shafi ilimin kimiyar harshe, da adabi, da kuma fannin al’adu. Abin da za a yi aiki a kansa yana }ar}ashin fannin adabi ne, wato wa}a. Wa}a ta kasu zuwa gida biyu, rubutacciya da ta baka. Rubutacciyar wa}a ta samu ne bayan Bahaushe ya iya karatu da rubutu, amma wa}ar baka ta ]a]e da samuwa wato ta jima a cikin adabin Bahause.

Akwai ire – ire na wa}o}in baka da dama, wa]anda suka ha]a da, Wa}o}in mata, da wa}o}in ban dariya da kuma, wa}o}in soyayya. A

kan wa}o}in Soyayya za a gudanar da wannan bincike, a inda za a ra~e cikin wa}o}in Sadi Sidi Sharifai na Soyayya, wa]anda suke na baka ne.

1.1.     DALILIN BINCIKE

Dalilin yin wannan bincike shi ne taskace wa}o}in wannan fasihi (Sidi Sharifai) da Jigojinsu da kuma salailansu . Sannan kuma za a gudanar da wannan bincike ne don samun digiri na farko a sashin harsunan Najeriya.

Jami’ar Usman [anfodiyo, Sokkwato.

  1. 2.  MANUFAR BINCIKE

\Soyayya kamar yadda aka sani, wani jigo ne a cikin adabin Hausa, domin haka yana daga cikin manufar wannan bincike, }ara ha~aka wannan jigo na Soyayya, sakamakon yawa da ba shi da shi a cikin adabin Hausa, wannan ne ma ya sa aka ]auki wa}o}in Soyayya na Sadi Sidi Sharifai don a taskance.


  1. 3.   MATSALOLIN BINCIKE

Babu Shakka akwai gi~i a cikin adabi da ya kamata a cike. Wannan gi~i shi ne na wa}o}in Soyayya. Saboda ba a fiye a nazarinsu ba. Har ma wasu na tunanin ko Hausa ba ta da wannan jigo (na Soyayya) to wannan ne ya sa aka ]auki wa}o}in Soyayya na Sadi Sidi Sharifai a yi aiki a kansu.


  1. 4.  FARFAJIYAR BINCIKE

Duk da cewa wannan aiki zai gudana a harshen Hausa, kuma fannin adabi, adabin ma a wa}ar baka ta soyayya. A cikin wa}o}in soyayyar ma ba kowanne ba, za ayi nazarin wa}o}in soyayya na Sadi Sidi Sharifai zalla…

NAZARIN JIGOGIN WA KOKIN SOYAYYA NA SADISIDI SHARIFAI.

Sharing is caring!

Leave a Reply

shares